Home
Links
Contact
About us
Impressum
Site Map?


Afrikaans
عربي
বাংলা
Dan (Mande)
Bahasa Indones.
Cebuano
Deutsch
English-1
English-2
Español
Français
Hausa/هَوُسَا
עברית
हिन्दी
Igbo
ქართული
Kirundi
Kiswahili
മലയാളം
O‘zbek
Peul
Português
Русский
Soomaaliga
தமிழ்
తెలుగు
Türkçe
Twi
Українська
اردو
Yorùbá
中文



Home (Old)
Content (Old)


Indonesian (Old)
English (Old)
German (Old)
Russian (Old)\\

Home -- Hausa -- 20-For Readers of the Qur'an -- 086 (Who is The Greatest?)
This page in: -- Arabic? -- English -- French? -- HAUSA -- Igbo -- Indonesian -- Somali -- Yoruba

Previous Chapter -- Next Chapter

20. Ga masu karatun Kur'ani
LITTAFI 6 - KO KA SAN HIKIMAR KRISTI?

27. Wanene Mafi Girma?


1 Almajiran suka zo wurin Yesu, suka ce, ‘Wane ne mafi girma a Mulkin Sama?’ 2 Sai ya kira wani yaro, ya sa shi a gabansu, 3 ya ce, ‘Hakika, ina gaya muku, in ba ku ba tuba kuka zama kamar yara, ba za ku shiga Mulkin Sama ba. 4 Duk wanda ya ƙasƙantar da kansa kamar yaron nan, shi ne mafi girma a cikin mulkin sama. 5 Dukan wanda kuma ya karɓi ɗa ɗaya cikin sunana ya karɓa ni.” (Matiyu 18:1-5).

25 Amma Yesu ya kira su wurinsa ya ce, ‘Kun sani shugabannin al’ummai suna yi musu iko, manyan mutanensu kuma suna ba da iko a kansu. 26 Ba haka ba ne a cikinku, amma duk wanda yake so ya zama babba a cikinku, 27 zai zama bawanku; 28 gama Ɗan Mutum bai zo domin a bauta masa ba, amma domin ya yi hidima, ya ba da ransa fansa saboda mutane da yawa.’” (Matiyu 20:25-28).

13 Sai aka kawo masa waɗansu yara domin ya ɗora musu hannu, ya yi addu'a. Almajiran kuwa suka tsawata musu. 14 Amma Yesu ya ce, ‘Ku ƙyale yaran nan, kada ku hana su zuwa wurina. gama irin waɗannan ne Mulkin Sama nasa ne.’ 15 Bayan ya ɗora musu hannuwansa, ya tashi daga can.” (Matiyu 19:13-15)

www.Grace-and-Truth.net

Page last modified on August 31, 2024, at 06:38 AM | powered by PmWiki (pmwiki-2.3.3)