Home -- Hausa -- 20-For Readers of the Qur'an -- 069 (Are You Self-Satisfied or Are You Needy?)
Previous Chapter -- Next Chapter
20. Ga masu karatun Kur'ani
LITTAFI 6 - KO KA SAN HIKIMAR KRISTI?
10. Shin Kana Gamsar Da Kai Ko Kana Bukata?
“12… Ya ce, ba masu lafiya ba ne suke buƙatar likita, amma marasa lafiya. 13 Amma ku je ku koyi ma’anar wannan, ‘Tausayi nake so, ba hadaya ba,’ gama ba domin in kira masu adalci na zo ba, amma masu zunubi ne.” (Matiyu 9:12-13)