Grace and Truth

This website is under construction !

Search in "Hausa":
Home -- Hausa -- 20-For Readers of the Qur'an -- 103 (The Conclusion of All)
This page in: -- Arabic? -- English -- French? -- HAUSA -- Igbo -- Indonesian -- Somali -- Yoruba

Previous Chapter -- Next Chapter

20. Ga masu karatun Kur'ani
LITTAFI 6 - KO KA SAN HIKIMAR KRISTI?

44. Ƙarshen Duka


24 “Duk wanda ya ji waɗannan kalmomi nawa, ya aikata su, zai zama kamar mutum mai hikima wanda ya gina gidansa a kan dutse. 25 Aka yi ruwan sama, aka yi ambaliya, iska kuma ta buge gidan, amma bai faɗi ba, domin an kafa shi a kan dutse. 26 Duk wanda ya ji waɗannan kalmomi nawa, bai kuwa aikata su ba, zai zama kamar wawan da ya gina gidansa a bisa rairayi. 27 Aka yi ruwan sama, ruwan kuma ya zo, iska kuma suka bugi gidan, sai ya faɗi. faɗuwarta kuwa babba ce.” (Matiyu 7:24-27)

Kuna son ƙarin sani game da hikimar Kristi?

Idan kun roƙa ta wurinmu, a shirye muke mu aiko muku da cikakkiyar Bisharar Almasihu tare da bayyana ayoyinsa kyauta, domin ku iya sanin ma'ana da zurfin hikimar Almasihu.

Yada hikimar Kristi a tsakanin abokanka da maƙwabta!

Idan wannan ƙasidar ta taɓa ku, kuma kun fahimci hikimar Allah cikin Kristi, kuma idan kuna sha'awar yaɗa ta tsakanin abokai da ke da sha'awar hikimar Allah, to a shirye muke mu aiko muku da ƙayyadaddun ƙasidar nan mai taimako, idan ka tambaye su. Muna addu'a ga Ubangiji mai rai ya cika zuciyarka da hikimarSa.

Ku rubuto mana a karkashin wannan adireshin:

GRACE AND TRUTH,
P.O.Box 1806
70708 Fellbach,
GERMANY

E-mail: info@grace-and-truth.net

وَلَمَّا جَاءَ عِيسَى بِالْبَيِّنَاتِ قَالَ
قَدْ جِئْتُكُمْ بِالْحِكْمَة
وَلأُبَيِّنَ لَكُمْ بَعْضَ الَّذِي تَخْتَلِفُونَ فِيهِ فَاتَّقُوا اللَّهَ وَأَطِيعُونِ
(سُورَةُ الزُّخْرُفِ ٤٣: ٦٣ )

Yayin da Isa ya zo da alamunsa, sai ya ce:
“Na zo muku da HIKIMA
Kuma in bayyana muku sãshen abin da kuka kasance kunã sãɓã wa jũna a kansa, sabõda haka ku bi Allah da taƙawa, kuma ku yi mini ɗã'ã."
(Sura al-Zukhruf 43:63)

www.Grace-and-Truth.net

Page last modified on August 31, 2024, at 07:32 AM | powered by PmWiki (pmwiki-2.3.3)