Grace and Truth

This website is under construction !

Search in "Hausa":
Home -- Hausa -- 14-Christ and Muhammad -- 021 (Conclusion)
This page in: -- Cebuano -- English -- German? -- HAUSA -- Igbo -- Indonesian -- Somali -- Telugu -- Ukrainian -- Yoruba

Previous Chapter -- Next Chapter

14. ALMASIHU DA MUHAMMADU
Gano a cikin Alkur'ani game da Almasihi da Muhammadu

Kammalawa


Fursunonin sun saurari kalaman ministan cikin nutsuwa. Wasu daga cikinsu sun fusata sun dube shi da ƙiyayya. Sauran suna da sha'awa kuma sun yi mamaki. Kadan daga cikinsu sun yi farin ciki shiru yayin da suka ji wannan amsar a sarari. Sun sami sabon fata a cikin wannan sakon.

Mai magana da yawun fursunonin ya amsa wa ministan: “Mun yarda cewa ka yi magana da mu karara. Ka fadakar mana da gaskiyan abinda ka yarda dashi. Zamuyi tunani game da maganganun ku kuma mu tattauna batutuwan da kuka gabatar, muna kwatantasu da hankali da ayoyin Qur'ani da Hadisai. Wasu daga cikinmu ba su yarda da ku ba a yanzu, amma mun yi muku alkawarin barin ku ku tafi lafiya. Za mu ci gaba da nazarin wannan batun sosai.”

www.Grace-and-Truth.net

Page last modified on November 07, 2023, at 03:45 AM | powered by PmWiki (pmwiki-2.3.3)