Grace and Truth

This website is under construction !

Search in "Hausa":
Home -- Hausa -- 21-Supremacy of Light over the Power of Darkness -- 010 (Will Man Remain In Wickedness?)
This page in: -- English -- HAUSA -- Igbo -- Indonesian -- Somali -- Yoruba

Previous Chapter -- Next Chapter

21. Mafi Girman Haske Karshe Karfin Duhu

Shin Mutum Zai Kasance Cikin Mugunta?


Mutane da yawa har yanzu suna cikin mugunta. Duk mai aikata mugunta mai zunubi ne, ba kuwa zai gāji Mulkin Allah ba.

“Mugunta za ta kashe mugaye, masu ƙin adali kuma za su zama kufai” (Zabura 34:21).

“UBANGIJI Allahnku Allah mai kishi ne, yana kai muguntar kakanni a kan ’ya’ya har tsara ta uku da ta huɗu” (Fitowa 20:5).

“Bari mugu ya bar tafarkinsa, marar adalci kuma shi bar tunaninsa: bari shi koma ga Ubangiji, shi kuwa za ya ji tausayinsa; ga Allahnmu kuma, gama za ya gafartawa a yalwace.” (Ishaya 55:7).

Idan Allah Ya gafarta masa, ba zai sake tunawa ba. Yesu Kiristi ya mutu domin zunubanmu. Ya wanke dukan zunubanmu kuma ya ba da yanci, fansa ta wurin jinin da ya zubar a kan giciye.

“Ku ga Ɗan Rago na Allah,
wanda zai ɗauke zunubin duniya”
(Yahaya 1:29).

Even before the date we agreed upon that I should die, I was in the bosom of my Lord and Saviour Jesus Christ. (John 10:3) Jesus redeemed me and has washed me from all sins.

www.Grace-and-Truth.net

Page last modified on October 13, 2024, at 02:00 PM | powered by PmWiki (pmwiki-2.3.3)