Grace and TruthThis website is under construction ! |
|
Home Afrikaans |
Home -- Hausa -- 20-For Readers of the Qur'an -- 065 (You Cannot Serve God and Riches)
Previous Chapter -- Next Chapter 20. Ga masu karatun Kur'ani
LITTAFI 6 - KO KA SAN HIKIMAR KRISTI?
6. Ba Za Ka Iya Bauta wa Allah da Dukiya ba19 “Kada ku tara wa kanku dukiya a duniya, inda asu da tsatsa ke lalatar da su, inda ɓarayi kuma suke shiga su yi sata. 20 Amma ku tara wa kanku dukiya a sama, inda asu ko tsatsa ba sa lalacewa, da inda ɓarayi ba sa fasa ko sata. 21 Gama inda dukiyarku take, nan kuma zuciyarku za ta kasance. ... 24 Ba mai iya bauta wa iyayengiji biyu; gama ko dai ya ƙi ɗaya ya so ɗayan, ko kuwa ya riƙe ɗaya ya raina ɗayan. Ba za ku iya bauta wa Allah da mammon (watau dukiya) ba." (Matiyu 6:19-21 da 24) |