Home
Links
Contact
About us
Impressum
Site Map?


Afrikaans
عربي
বাংলা
Dan (Mande)
Bahasa Indones.
Cebuano
Deutsch
English-1
English-2
Español
Français
Hausa/هَوُسَا
עברית
हिन्दी
Igbo
ქართული
Kirundi
Kiswahili
മലയാളം
O‘zbek
Peul
Português
Русский
Soomaaliga
தமிழ்
తెలుగు
Türkçe
Twi
Українська
اردو
Yorùbá
中文



Home (Old)
Content (Old)


Indonesian (Old)
English (Old)
German (Old)
Russian (Old)\\

Home -- Hausa -- 20-For Readers of the Qur'an -- 074 (The Deceit of Riches)
This page in: -- Arabic? -- English -- French? -- HAUSA -- Igbo -- Indonesian -- Somali -- Yoruba

Previous Chapter -- Next Chapter

20. Ga masu karatun Kur'ani
LITTAFI 6 - KO KA SAN HIKIMAR KRISTI?

15. Ha'incin Arziki


23 Yesu ya ce wa almajiransa, ‘Hakika, ina gaya muku, da wuya mai arziki ya shiga Mulkin Sama. 24 Ina kuma gaya muku, ya fi sauƙi ga raƙumi ya bi ta idon allura, da mai arziki ya shiga Mulkin Allah.’ 25 Da almajiran suka ji haka, sai suka yi mamaki ƙwarai, suka ce, ‘To, wa zai sami ceto?’ 26 Yesu ya dube su ya ce musu, Ga mutane wannan ba shi yiwuwa, amma ga Allah dukan abu mai yiwuwa ne.” (Matiyu 19:23-26).

www.Grace-and-Truth.net

Page last modified on August 31, 2024, at 05:12 AM | powered by PmWiki (pmwiki-2.3.3)