Home -- Hausa -- 20-For Readers of the Qur'an -- 074 (The Deceit of Riches)
Previous Chapter -- Next Chapter
20. Ga masu karatun Kur'ani
LITTAFI 6 - KO KA SAN HIKIMAR KRISTI?
15. Ha'incin Arziki
“23 Yesu ya ce wa almajiransa, ‘Hakika, ina gaya muku, da wuya mai arziki ya shiga Mulkin Sama. 24 Ina kuma gaya muku, ya fi sauƙi ga raƙumi ya bi ta idon allura, da mai arziki ya shiga Mulkin Allah.’ 25 Da almajiran suka ji haka, sai suka yi mamaki ƙwarai, suka ce, ‘To, wa zai sami ceto?’ 26 Yesu ya dube su ya ce musu, Ga mutane wannan ba shi yiwuwa, amma ga Allah dukan abu mai yiwuwa ne.” (Matiyu 19:23-26).