Grace and TruthThis website is under construction ! |
|
Home Afrikaans |
Home -- Hausa -- 20-For Readers of the Qur'an -- 095 (The Lamentation of Christ over Jerusalem)
Previous Chapter -- Next Chapter 20. Ga masu karatun Kur'ani
LITTAFI 6 - KO KA SAN HIKIMAR KRISTI?
36. Makoki na Almasihu bisa Urushalima37 “Ya Urushalima, Urushalima, kina kashe annabawa, kina jajjefe waɗanda aka aiko mata! Sau nawa na so in tara 'ya'yanku tare, yadda kaza ke tattara 'ya'yanta a ƙarƙashin fikafikanta, kuma ba ku yarda ba. 38 Ga shi, an bar muku gidanku kufai! 39 Gama ina gaya muku, daga yanzu ba za ku gan ni ba, sai kun ce, ‘Mai-albarka ne mai zuwa cikin sunan Ubangiji!’ (Matiyu 23:37-39). |