Home -- Hausa -- 20-For Readers of the Qur'an -- 095 (The Lamentation of Christ over Jerusalem)
Previous Chapter -- Next Chapter
20. Ga masu karatun Kur'ani
LITTAFI 6 - KO KA SAN HIKIMAR KRISTI?
36. Makoki na Almasihu bisa Urushalima
37 “Ya Urushalima, Urushalima, kina kashe annabawa, kina jajjefe waɗanda aka aiko mata! Sau nawa na so in tara 'ya'yanku tare, yadda kaza ke tattara 'ya'yanta a ƙarƙashin fikafikanta, kuma ba ku yarda ba. 38 Ga shi, an bar muku gidanku kufai! 39 Gama ina gaya muku, daga yanzu ba za ku gan ni ba, sai kun ce, ‘Mai-albarka ne mai zuwa cikin sunan Ubangiji!’ (Matiyu 23:37-39).