Home -- Hausa -- 20-For Readers of the Qur'an -- 025 (Introduction)
Previous Chapter -- Next Chapter
20. Ga masu karatun Kur'ani
LITTAFI 4 - SUNAYE DA SIFFOFI NA KRISTI A CIKIN KUR'ANI
Gabatarwa
Wadanda suka karanta Attaura da Linjila a hankali suna iya samun sunaye da halayen Kristi guda 250 a cikinsu. Alkur'ani ya ambaci sunaye da lakabi sama da 20 na Dan Maryama. Muna ba da shawara ga “masu neman gaskiya” cewa su yi tunani game da waɗannan sunaye, su nemo ma’anarsu na musamman kuma su rungumi gaskiyar ruhaniyarsu.