Home -- Hausa -- 20-For Readers of the Qur'an -- 083 (The Parables of the Hidden Treasure and of the Priceless Pearl)
Previous Chapter -- Next Chapter
20. Ga masu karatun Kur'ani
LITTAFI 6 - KO KA SAN HIKIMAR KRISTI?
24. Misalai na Boyayyen Taska da na Lu'u-lu'u mara tsada
44 “Mulkin sama yana kama da wata taska da take ɓoye a cikin saura, wadda wani ya samo ya ɓoye. Da murna ya je ya sayar da dukan abin da yake da shi, ya sayi gonar. 45 Har ila yau, Mulkin Sama yana kama da ɗan kasuwa yana neman lu’ulu’u masu kyau, 46 da ya sami lu’ulu’u ɗaya mai tamani, ya je ya sayar da dukan abin da yake da shi, ya saya.” (Matiyu 13:44-46)