Home -- Hausa -- 20-For Readers of the Qur'an -- 089 (Do You Tell Your Friends About Christ?)
Previous Chapter -- Next Chapter
20. Ga masu karatun Kur'ani
LITTAFI 6 - KO KA SAN HIKIMAR KRISTI?
30. Kuna Faɗa wa Abokanku Game da Kristi?
“32 Saboda haka duk wanda ya shaida ni a gaban mutane, ni ma zan shaida shi a gaban Ubana wanda ke cikin Sama. 33 Amma duk wanda ya yi musun sanina a gaban mutane, ni ma zan yi musunsa a gaban Ubana wanda ke cikin Sama.” (Matiyu 10:32-33)