Home -- Hausa -- 20-For Readers of the Qur'an -- 088 (Christ Cares For His Servants)
Previous Chapter -- Next Chapter
20. Ga masu karatun Kur'ani
LITTAFI 6 - KO KA SAN HIKIMAR KRISTI?
29. Kristi Yana Kula da Bayinsa
“40 Wanda ya karɓe ku ya karɓe ni, kuma wanda ya karɓe ni, ya karɓi wanda ya aiko ni. 41 Wanda ya karɓi annabi da sunan annabi, zai sami ladan annabi. Wanda kuma ya karɓi adali da sunan adali zai sami ladan adali. 42 Kuma duk wanda da sunan almajiri ya ba ɗaya daga cikin waɗannan ƙanana ko ƙoƙon ruwan sanyi ya sha, hakika ina gaya muku, ba zai rasa ladansa ba.” (Matiyu 10:40-42)