Home
Links
Contact
About us
Impressum
Site Map?


Afrikaans
عربي
বাংলা
Dan (Mande)
Bahasa Indones.
Cebuano
Deutsch
English-1
English-2
Español
Français
Hausa/هَوُسَا
עברית
हिन्दी
Igbo
ქართული
Kirundi
Kiswahili
മലയാളം
O‘zbek
Peul
Português
Русский
Soomaaliga
தமிழ்
తెలుగు
Türkçe
Twi
Українська
اردو
Yorùbá
中文



Home (Old)
Content (Old)


Indonesian (Old)
English (Old)
German (Old)
Russian (Old)\\

Home -- Hausa -- 20-For Readers of the Qur'an -- 062 (The Blessings of Marriage)
This page in: -- Arabic? -- English -- French? -- HAUSA -- Igbo -- Indonesian -- Somali -- Yoruba

Previous Chapter -- Next Chapter

20. Ga masu karatun Kur'ani
LITTAFI 6 - KO KA SAN HIKIMAR KRISTI?

3. Ni'imomin Aure


27 Kun dai ji an faɗa cewa, ‘Kada ka yi zina’; 28 Amma ni ina gaya muku, duk wanda ya dubi mace don ya yi sha'awarta, ya riga ya yi zina da ita a cikin zuciyarsa.” (Matiyu 5:27-28)

5 Ya ce, ‘Saboda haka mutum zai rabu da mahaifinsa da mahaifiyarsa, ya manne da matarsa. su biyun kuma za su zama nama ɗaya. 6 Saboda haka ba su zama biyu ba, amma nama ɗaya ne. Abin da Allah ya haɗa, kada mutum ya raba.” (Matiyu 19:5-6)

www.Grace-and-Truth.net

Page last modified on August 31, 2024, at 03:47 AM | powered by PmWiki (pmwiki-2.3.3)