Home -- Hausa -- 20-For Readers of the Qur'an -- 062 (The Blessings of Marriage)
Previous Chapter -- Next Chapter
20. Ga masu karatun Kur'ani
LITTAFI 6 - KO KA SAN HIKIMAR KRISTI?
3. Ni'imomin Aure
“27 Kun dai ji an faɗa cewa, ‘Kada ka yi zina’; 28 Amma ni ina gaya muku, duk wanda ya dubi mace don ya yi sha'awarta, ya riga ya yi zina da ita a cikin zuciyarsa.” (Matiyu 5:27-28)
5 Ya ce, ‘Saboda haka mutum zai rabu da mahaifinsa da mahaifiyarsa, ya manne da matarsa. su biyun kuma za su zama nama ɗaya. 6 Saboda haka ba su zama biyu ba, amma nama ɗaya ne. Abin da Allah ya haɗa, kada mutum ya raba.” (Matiyu 19:5-6)