Home -- Hausa -- 20-For Readers of the Qur'an -- 079 (Whom do You Fear, People or God?)
Previous Chapter -- Next Chapter
20. Ga masu karatun Kur'ani
LITTAFI 6 - KO KA SAN HIKIMAR KRISTI?
20. Wanene kuke Tsoro, Mutane ko Allah?
27 “Abin da na faɗa muku cikin duhu, ku faɗa cikin haske. Abin da kuka ji ana radawa a kunnenku, ku yi shelar a kan soron gida. 28 Kada kuma ku ji tsoron masu kashe jiki, amma ba sa iya kashe rai. amma ku ji tsoron Allah wanda yake da iko ya halakar da rai da jiki a cikin jahannama. 29 Ashe, ba a sayar da gwaraza biyu ne da ɗari ba? Duk da haka ba ko ɗaya a cikinsu da zai faɗi ƙasa, sai Ubanku. 30 Amma duk gashin kanku an ƙidaya su. 31 Saboda haka kada ku ji tsoro. kun fi gwarare da yawa daraja.” (Matiyu 10:27-31)