Grace and Truth

This website is under construction !

Search in "Hausa":
Home -- Hausa -- 20-For Readers of the Qur'an -- 080 (The Parable of the Divine Sower)
This page in: -- Arabic? -- English -- French? -- HAUSA -- Igbo -- Indonesian -- Somali -- Yoruba

Previous Chapter -- Next Chapter

20. Ga masu karatun Kur'ani
LITTAFI 6 - KO KA SAN HIKIMAR KRISTI?

21. Misalin Shuka Allah


3 Ya yi musu magana da yawa cikin misalai, yana cewa, ‘Ga shi, mai shuka ya fita shuka; 4 Sa’ad da yake shuka, waɗansu iri suka fāɗi a gefen hanya, tsuntsaye kuma suka zo suka cinye. 5 Waɗansu kuma suka fāɗi a kan duwatsu, inda ba su da yawa. Nan da nan suka tashi, domin ba su da zurfin ƙasa. 6 Amma da rana ta fito, suka ƙone. Domin ba su da tushe, sai suka bushe. 7 Waɗansu kuma suka fāɗi a cikin ƙaya, sai ƙaya ta taso ta shake su. 8 Waɗansu kuwa suka faɗi a ƙasa mai kyau, suka ba da albarka, waɗansu riɓi ɗari, waɗansu sittin, waɗansu talatin. 9 Wanda yake da kunnuwa, bari shi ji.” (Matiyu 13:3-9).

www.Grace-and-Truth.net

Page last modified on August 31, 2024, at 06:28 AM | powered by PmWiki (pmwiki-2.3.3)