Grace and Truth

This website is under construction !

Search in "Hausa":
Home -- Hausa -- 20-For Readers of the Qur'an -- 063 (Do Not Judge Others)
This page in: -- Arabic? -- English -- French? -- HAUSA -- Igbo -- Indonesian -- Somali -- Yoruba

Previous Chapter -- Next Chapter

20. Ga masu karatun Kur'ani
LITTAFI 6 - KO KA SAN HIKIMAR KRISTI?

4. Karkayiwa Wasu Hukunci


1 “Kada ku yi hukunci don kada a hukunta ku. 2 Gama bisa ga yadda kuke shari'a, za a yi muku shari'a. Kuma da ma'aunin ku, za a auna muku. 3 Me ya sa kake duban ɗan hakin da yake cikin idon ɗan'uwanka, amma ba ka lura da gungumen da yake cikin naka ido ba? 4 Ko yaya za ka iya ce wa ɗan’uwanka, ‘Bari in cire ɗan hakin da ke cikin idonka,’ ga shi, gungumen yana cikin naka ido? 5 Kai munafuki, ka fara cire gungumen da ke cikin idonka, sa'an nan kuma za ka gani sarai don ƙwace ɗan hakin da ke cikin idon ɗan'uwanka.” (Matiyu 7:1-5)

www.Grace-and-Truth.net

Page last modified on August 31, 2024, at 03:49 AM | powered by PmWiki (pmwiki-2.3.3)