Home -- Hausa -- 20-For Readers of the Qur'an -- 087 (Christ's Prophecy about His Suffering and Resurrection)
Previous Chapter -- Next Chapter
20. Ga masu karatun Kur'ani
LITTAFI 6 - KO KA SAN HIKIMAR KRISTI?
28. Annabcin Almasihu game da Wahalarsa da tashinsa
“17 Sa'ad da Yesu yake shirin tafiya Urushalima, ya keɓe almajirai goma sha biyu kaɗai, a kan hanya ya ce musu, 18 ‘Ga shi, za mu hau Urushalima. Za a ba da Ɗan Mutum ga manyan firistoci da malaman Attaura, 19 za su yanke masa hukuncin kisa. A rana ta uku kuma za ya tashi.” (Matiyu 20:17-19).