Home
Links
Contact
About us
Impressum
Site Map?


Afrikaans
عربي
বাংলা
Dan (Mande)
Bahasa Indones.
Cebuano
Deutsch
English-1
English-2
Español
Français
Hausa/هَوُسَا
עברית
हिन्दी
Igbo
ქართული
Kirundi
Kiswahili
മലയാളം
O‘zbek
Peul
Português
Русский
Soomaaliga
தமிழ்
తెలుగు
Türkçe
Twi
Українська
اردو
Yorùbá
中文



Home (Old)
Content (Old)


Indonesian (Old)
English (Old)
German (Old)
Russian (Old)\\

Home -- Hausa -- 17-Understanding Islam -- 002 (CHAPTER ONE: THE REGION BEFORE ISLAM)
This page in: -- Arabic? -- Bengali -- Cebuano? -- English -- French -- HAUSA -- Hindi -- Igbo -- Indonesian -- Kiswahili -- Malayalam -- Russian -- Somali? -- Ukrainian? -- Yoruba?

Previous Chapter -- Next Chapter

17. Fahimtar Musulunci
SASHE NA DAYA: FAHIMTAR FARKON MUSULUNCI

BABI NA DAYA: YANKI KAFIN MUSULUNCI


Domin mu fahimci tasirin koyarwar Mohammed, muna bukatar mu ɗan sani game da al'ummar Larabawa kafin zuwan Musulunci. Wannan ba al'umma ce mai kama da juna ta kowace hanya ba; a maimakon haka, yankin ya kasance yana da al'ummomi daban-daban, kowannensu yana da al'adunsa, ayyuka da imaninsa. Don haka, za mu fara, ta hanyar duba kowane dayan wadannan ƙungiyoyi, kuma za mu kare wannan babi ta hanyar mai da hankali kan mahaifar Mohammed, birnin kasuwancin Larabawa na Makka.

www.Grace-and-Truth.net

Page last modified on January 19, 2024, at 02:05 PM | powered by PmWiki (pmwiki-2.3.3)